BABAJO SULEIMAN ISAH FOUNDATION

0
141

BABAJO SULEIMAN ISAH FOUNDATION  kungiyace dake Rigasa kaduna state wadda takware wajen taimaka marayu,zawarawa,nakasassu dakuma kananan yara, shugabar kungiyar HAJ SA’ADIYYA SULEIMAN ISAH tace takafa kungiyarne domin rage yawan barace barace da mata da kananan yara keyi a gari, ganin itama nakasasshiyace amma hakan baisa zuciyarta tamutuba tadage domin ganin ta ceci kanta da sauran mata da kananan yara, wanda hakan yajawo tasamu gagarumin nasara inda daga mutum daya biyu yanzu tanada yara sama da dubu datake shirin yayesu (graduating) ranar asabar 24/02/2018 a GAMJI GATE kaduna da karfe 9:00am  itama mataimakiyar shugabar kungiyar HAJ RABIAT ZUBAIRU SIRAJ tace suna koyarda DINKI,HADA TURARENHUMRAH,TAKALMA,JAKUNKUNA,sannan kuma sunada centers yanzu haka a kowace karamar hukuma dake kaduna state don ganin kowa yasamu abin dogaro da kansa sannan kuma tayi kiraga gwamnati da masu hannu da shuni dasu tallafa masu takowace hanya kodai kudi kokuma kayan aiki ganin sumatane kuma masu karamin karfi amma hakan baisa zuciyarsu ta mutuba.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here